Skip to main content.

 

Gwamnatin Na Shirin Kafa Dokar Hana Auren Wuri A {asar Nan


GWAMNATIN tarayya tana shirin ~ullo da wata sabuwar doka da za ta sanya ]aurin shekara biyar a gidan yari ga duk wanda ya }ulla aure akan auren wani.

Shirin dokar da aka mi}a ga wakilan majalisar wakilai ta tarayya a Abuja, shugaban hukumar sake farfa]o da dokokin Nijeriya, Mai Shari’a Olukayode Somolu mai ritaya ne ya gabatar da shi.

Ya ce, shirin dokar har ila yau, zai sanya shekarun aure zuwa 18, tare da bayyana cewa , duk mai son auren wadda ba ta kai shekara 18 ba, tilas ne ya nemi izini daga kotu.

Ya ce, sashi na 62 na shirin dokar ya yi tanadin ]aurin shekara biyu ga duk wanda ya auri yarinyar da ba ta kai shekaru 18 da haihuwa ba, ba tare da umurnin kotu ba.

Har ila yau, ya ce, akwai bu}atar samun daidaituwa tsakanin dokar aure ta gargajiya da kuma dokar aure ta addinin Musulunci, tare da bayyana cewa, bai kamata Nijeriya ta ci gaba da dogara


Tuesday, November 28, 2006