Skip to main content.

 

Gasar Cin Kofin {wallon Kwando Na Zakaruna Kulob-Kulob Na Afirika Karo Na 21 Na Gudana A Legas


Daga Hamza Alhassan, Abuja

{UNGIYOYI 12 na }wallon kwando suke fafatawa a ]akin wasanni da ke babban filin wasa na }asa da ke Legas.

{ungiyoyi biyu ne suke wakiltar Nijeriya, su ne Dodan Worriors da kuma ‘Plateau Peaks’. A makon da ya wuce, }ungiyar ‘Dodan Worriors, ta lallasa ‘KBC’ Lions da ke Kasar kenya da ci 105 da 85, wannan nasararr ita ce karo na biyu da }ungiyar ‘Dodan Woriors’ ta samu a cikin gasar. Sannan kuma a wasan da aka yi kashegarin Dahadin. {ungiyar Petro Atletico ta }asar Angola ta sami nasara a kan [oean Worriors’ ta Nijeriya da ci 98 da 73. Bayan gama wasan ne a wata hira da ya yi da manema labarai kocin Dodan Worriors ta Nijeriya Mista Alex Owoicho ya sha alwashin samun nasara a sauran wasannin }ungiyar da ya rage, ya ce "Kungiyar Atletico ta Angola }ungiyar ce wacce ta }ware sosai a wasan }wallon kwando, don haka duk da dai ba mu sami nasara akansu ba "ina murna da wannan matsayi da muke kai don kuwa mun yi rashi ne ga }ungiyar da ta }ware sosai a harkar }wallon kwando".

A wani wasan da aka yi a Litinin ]in da ta wuce, }ungiyar ‘Pateau Peaks’ ta samu rashin nasara da ci 64-67 a hannun }ungiyar ‘ABC’ ta }asar Kwadebuwa wacce ke ri}e da kofin wannan rashin nasara shi ne karo na biyu kuma wanda hakan yasa da wuya }ungiyar ta ‘Plateau Peaks’ ta kai wani labari a ci gaba da gasar da ake yi.


Tuesday, November 28, 2006